Cover image
Blog iconBash
Feb 22

Matasa! Ku Karɓi Dama: Ku Sami Kuɗi a Web3!

Hausawa sukan ce: "Ɗan halaliya ba ya jin kunya." Idan kana da ƙwarewa, kar ka yi shakka – duniya na buƙatar irinka! Web3 yana ba da damar aiki daga gida! Kuna iya zama masu fasaha na NFT, mai haɓaka smart contract, ko content creator na Crypto. Misali: Sadiq Aliyu dan Kaduna ne yana samun Fiye ₦250,000 a wata ta hanyar ƙirƙirar zane-zanen NFT ga abokan ciniki daga Amurka da Turai. Ya fara daga YouTube, yanzu yana aiki da manyan kamfanonin blockchain! Ga Websites da zakuje: Upwork.com – Don W...

Bash

Written by
Bash

Web3 Expert

Subscribe

2025 Paragraph Technologies Inc

PopularTrendingPrivacyTermsHome
Search...Ctrl+K

Bash

Subscribe